Alamomin Barin Ciki Ga Mai Juna Biyu

Alamomin Barin Ciki Ga Mai Juna Biyu
Alamomin Barin Ciki Ga

Yadda Ake Mata Za Su Gane Alamomin Barin Ciki Ko Zubewar Ciki 

Yau za mu yi bayani kan yadda mata masu ciki za su iya gano alamomin barin ciki, muna cewa barin ciki idan ciki ya zube kafın ciki yakai watanni biyar na farko (sati ashirin na farko)

Tabbas barin ciki yana sanya ma'aurata bakin ciki bayan da sun nuna farin cikin samun juna biyu. Barin ciki yana zuwa da wadannan alamomin:

Alamomin Barin Ciki 

1) MURDAN CIKI: murdan ciki na zubewar ciki mafı yawa yana tsanani fiye da murdan ciki na al'ada.

2) CIWON BAYA: Wasu lokocin ko ga wasu matan tana zuwa musu da ciwon baya mai tsanani.

3) ZUBAR JINI: sai kuma jini yabiyo baya lokacin jinin zubewar ciki yakan tsananta fiye da jinin al'ada. Kuma haka ana yawan fitar da gudajen jini.

4) Wani lokocin kawai sai aga jini ba tareda ciwon ciki ko ciwon baya ba.

Abubuwan da ake kyautata zaton cewa shi yake kawo yawan zubewar ciki gasu:

1- MATSALAR SINADARAN HALITTAR JARIRI: wannan matslace wanda ake samu tun kafın halittar Dan Adam ana kiran sa (fatal genetic problems)

2- INFECTION: sanyin mata wanda yake sa musu Kaikayin gaba, zubewar farin Abu, ciwon mara da ciwon baya.

3- YIN AIKIN KARFI: Yin aikin karfi wanda ya wuce misali na daga cikin abubuwan sa yake kawo zubewar ciki.

4- RASHIN LAFIYA: dukkanin rashin lafiya mai zuwa da matsanancin zazzabi yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

5- SHAN MAGUNGUNA: shaye shayen magunguna ba kan ka'ida ba idanma na bature ko na gargajiya yana kawo zubewar ciki.

6- NAKASAR MANIYYI: samun nakasar maniyyin miji ko kwan mace yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

7- MATSALAR BAKIN MAHAIFA: Idan mace tana da matsalar bakin mahaifa shima cikin bazai zauna ba.

Ga wasu dalilan kuma:

- Matsalar thyroids Ciwon sugar

- Hawan jini

- Rashin isheshshen abinci da rashin jini

- Shan sigari

Duk Lokocin da mace ta samu daya daga cikin wadannan alamomin lokocin sabon ciki:

2- INFECTION: sanyin mata wanda yake sa musu Kaikayin gaba, zubewar farin Abu, ciwon mara da ciwon baya.

3- YIN AIKIN KARFI: Yin aikin karfi wanda ya wuce misali na daga cikin abubuwan sa yake kawo zubewar ciki.

4- RASHIN LAFIYA: dukkanin rashin lafiya mai zuwa da matsanancin zazzabi yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

5- SHAN MAGUNGUNA: shaye shayen magunguna ba kan ka'ida ba imma na bature ko na gargajiya yana kawo zubewar ciki.

6- NAKASAR MANIYYI: samun nakasar maniyyin miji ko kwan mace yakan iya haifar da matsalar zubewar ciki.

7- MATSALAR BAKIN MAHAIFA: idan mace tana da matsalar bakin mahaifa shima cikin bazai zauna ba.

Ga wassu dalilan kuma:

- Matsalar thyroids Ciwon sugar

- Hawan jini

- Rashin isheshshen abinci.

Rashi jini

- Shan sigari

Duk Lokocin da mace ta samu daya daga cikin wadannan alamomin lokocin sabon ciki:

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post