Yadda Ake Yin Hacking Din WhatsApp |
Yadda Ake Yin Hacking Din WhatsApp
Mutane da yawa suna korafin an yi musu hacking din WhatsApp din su ba tare da sanin su ba. Kamar yadda muka sani idan aka ce an yi hacking ana nufin wani ya sace bayaninka ko yaimaka kutse cikin manhaja. Misali kamar whatsapp, Facebook, Instagram da sauransu yai amfani dashi ba tare da saninka ba.
Kamar yadda na fada tun a farko, mutane da dama na neman sanin yadda za su yi hacking din whatsapp wasu kuma na neman sanin yadda za su kare kansu daga yi musu hacking whatsapp. Kuna iya latsa wannan VIDEO don ganin yadda za ku yi.
Yadda Ake Yin Hacking Din WhatsApp
Kafin na sanar daku yadda ake yin hacking whatsapp yana da matukar muhimmanci ku san yadda za ku iya kare whatsapp din ku daga masu yin hacking. Domin idan kun yi abubuwan da zan sanar daku a yanzu ba za ku samu wata matsala ba.
Ga yadda za ku yi ku kare whsatpp din ku daga hackers kamar haka;
- Setting; ku shiga kan setting na cikin whatsapp din ku
- Account; Za ku shiga wajen da aka saka account
- Verification; za ku ga wani waje an saka two step verification sai ku shiga
- Enter Pin; Sai ku shigar da lambar tsaro da ba za ku manta da ita ba, sannan ku saka email din ku sai ku yi save.
Idan kuka bi wannan hanyar da na bayyana muku za ku kare whatsapp dinku daga hackers babu ta yadda Za'a iya yi muku kutse.
Kuna iya latsa nan ku kalli cikakken video kan yadda za ku kare Kanku daga yi muku hacking whatsapp. VIDEO
Darasi na gaba za mu kawo muku cikakken bayani kan yadda ake yin whatsapp hacking