Yadda Ake Kalaman Neman Soyayyar Budurwa - Android Pols

Rahama Sadau: Yadda Ake Kalaman Neman Soyayyar Budurwa
Yadda Ake Kalaman Neman Soyayyar Budurwa


Burina naji ki a kusa dani a lokacin da numfashin mu zasu rinka gauraya ta yadda zamu rika jin sautin bugawan zuciyoyin mu a tare.


Kin sace min zuciya a yayinda na kasa mallakar kaina. Dubun gaisuwa mai tashi tare da fiffiken so ya tabbata a gareki ya ma'abociyar dukkan ni'ima, Kin fice kin barsu, ba yadda suka iya, Zinariya abar son kowa, 'barin ruwa kin fi a kwashe, 


Ina yinki tawan wanda yayi arba dake atasayen nutsuwa kina da siririya, tattausa kuma zazzakan murya mai sanya mai sauraro a cikin dausayin kauna.


Burina naji ki a kusa dani a lokacin da numfashin mu zasu rinka gauraya ta yadda zamu rika jin sautin bugawan zuciyoyin mu a tare.


Ke sarauniya ce, gimbiya, kuma tauraruwa mai haskawa a cikin jerin taurari. Ina sonki Kuma fah banida budurwa Amma ke idan kinji Dadi dake nake Ina sonki. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post