Yadda Ake Haɗa Maganin Ƙarin Ni'ima

Yadda Ake Haɗa Maganin Ƙarin Ni'ima
Yadda Ake Haɗa Maganin Ƙarin Ni'ima


Yadda Ake Haɗa Maganin Ƙarin Ni'ima 


Ga wani haɗi na musamman dan ƙarin ni'ima da nishaɗi da dadi a zamantakewar aure. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani kan yadda ake yin hadin. Za ku samu waɗannan abubuwan kamar haka;


Ƴaƴan zogale

Kankana

Yadda Akewa Haɗa Maganin


Idan kun samu abubuwan da muka lissafa a sama sai a dakesu guri ɗaya su yi laushi, sai a rinƙa sha da nono safe da yamma.


Don Farin Cikin Ma'aurata

Shi wannan wani haɗi ne da ake yinsa dan farin cikin ma'aurata, kuma yana sa a samu nishaɗi da kuma ƙarin ni'ima da daɗi. Yanda ake yin wannan haɗin shine za'a samu waɗannan abubuwan kamar haka;


Kankana mai kyau sosai( a yayyankata)

Ƴaƴan zogale

kumasoriyya ta asali

Ayaba mai kyau sosai


Ƴaƴan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau su yi laushi, sai a rinƙa ɗiban ƙaramin cokali na garin maganin ana haɗawa da kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai a yamutsasu a rinƙa sha, sau biyu a rana safe da yamma.


Sannan kuma idan zaki kwanta da daddare sai ki haɗa farin miski da zuma farar saka da man zaitun mai kyau ki rinƙa shafawa a gabanki, zai kashe kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da nishaɗi.


Don Magance Zafin Saduwa

Wannan wani haɗi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko ɗaukewar ni'ima. Za ku samu waɗannan abubuwan kamar haka;


Dabino

Garin riɗi

Garin habba da garin raihan


Sannan sai a samu zuma lita ɗaya a haɗu su wuri ɗaya a rinƙa sha cokali ɗaya a ruwan shayi safe da yamma.


Ku latsa nan ku kalli video don jin cikakken bayanin yadda ake yin hadin.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post