Sakonnin So Na Safiya Zuwa Ga Abar Kauna

Hafsat Idris Barauniya: Sakonnin So Na Safiya Zuwa Ga Abar Kauna
Sakonnin So Na Safiya Zuwa Ga Abar Kauna 


Sakon So Na Safiya: Farincin zuciyata shine ganin kyakykywar safiya kamar wannan, domin a ckin wannan safiyar ne zuciyata ta saukar min da sakon kauna in miko zuwa gareki zinariyata


Assalamu alaiki yake abar kaunar zuciyata, zansamu natsuwa da cikakkiyar walwalane idan har naji cewa kintashi cikin koshin lafiya, ina miki barkar da kyakykywr safiya  masoyiyata, zanso kikaranta sakona domin inaso inzamo silar wadatuwar zuciyarki da kyakykywn farinciki da shauki a safiyar,  ina kaunarki domin kin cancanta a soki, ki sanifa ke din ta musammance. 

  

Farincin zuciyata shine ganin kyakykywar safiya kamar wannan, domin a ckin wannan safiyar ne zuciyata ta saukar min da sakon kauna in miko zuwa gareki zinariyata, silar wanzuwar kaunar da ruhi da zuciyata ke yi miki ne yasa safiyar yau tamin dadi tamkar zan zauce. 

  

Sakona zuciyata agareki shine kyakykywar sauniyata shin kokin san cewa a daren jiya fara barcina keda wuya nai mafarkin wata kyakykywar sarauniya tazo gareni, cikin Kyakykywan yanayi mai dauke da farin ciki mara misaltuwa, tozali da kya tacciyar kyakykywar fuskarki daidai kolacin kikai murmushi ne ya tabbatarmin da cewa kece"abar kaunata.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post