Ko kunsan Farjin Mace Kala Nawa ne?

Farjin Mace Kala Nawa ne
 Farjin Mace Kala Nawa ne


Kalolin Farjin Mata 3 Da Suka Fi Yawa A Jikin Jinsin mata 

Mutane da dama na neman sanin Farjin mace kala nawa ne. Kamar yadda muka fadi yadda ake samun kalar azzakari ga maza, suma mata suna da na su kalolin farji wanda har kawo yanzu ba a iya cewa ga iyakar Kalolin su ba.

Amma dai yanzu za mu yi bayani kan kalar Farjin Mace wanda suka fi yin fice, zamu fadi guda 3 daga cikin su. Kuma wani abun mamaki su kan su matan da yawan su basu san yaya kalar farjinsu yake ba, balle har su san yadda za su kula dashi kuma da gyara shi ba. 

Hakika suma mata suna da nasu kalar farji wanda masana suka bayyana wasu daga ciki, Amma saboda masu gandar karatu zan fadi Guda 3 kawai da kuma bayyana yadda suke a takaice. Gasu kamar haka :-

1- RIJIYA GABA DUBU:- wannan wani kalar farji ne wanda galibi ba kowane namiji ke iya gamsar dashi a yayin jima'i ba, sai wanda ke da ilmin Jima'i, kuma galibi sai mai dogon azzakari. 

Sannan kuma anfi irin wannan kalar farjin an fi samun su a jikin 'DOGAYEN MATA' musamman Sirara, matan dake dauke da wannan kalar farji suna da karfin sha'awa ta yadda ba wuya abu kadan da ya danganci lamarin jimai zai motsa su. Nan da nan zaka ji Sun jike sharkaf. Sannan basu cika gajiya a yayin jima'i ba, ko Round nawa ka nema a shirye suke. 

2 - RIJIYA MAI MUKULLI:- irin wannan kalar farjin Gaskiya bashi da yawa, domin duk macen da Allah ya bawa irin wannan to fa ya gama yi mata komai ta bangaren jima'i. Domin bata bukatar shan wani Abu na karin ni'ima ko matsi. Hasali ma shine kalar Farjin da Mace ko haihuwa nawa tayi duk sanda namiji zai shige ta sai yaji kamar ranar zai fara Jima'i da ita. 

Sannan da wuya ka sami kafewar ruwan ni'ima a cikin sa. Irin wannan farjin idan kana jima'i dashu suna feso ruwan ni'ima mai sulbi da santsi. Allah ka azurtamu da mata masu irin wannan kalar Farjin. Sannan galibi mata 'DOGAYE MASU JIKI' dai-dai Misali ba LUKUTAYE ba sun fi kasancewa dauke da wannan kalar Farjin. 

3 - DUNDUBUS:- Shi Kuma irin wannan kalar farjin gaskiya ba a cewa komai. Domin duk macen da ta sami kanta da irin wannan sai dai muce mata 'sorry' domin kuwa kalar Farji ne wanda yake kafewa, babu danshi, galibi ma sai anyi dogon wasanni ake iya samun ruwan ni'ima a cikin sa, wani lokacin ma mijin Mai irin wannan Farjin sai yayi amfani da yawu ko Baseline ko Man ayu Sannan zai sami yin Jima'i cikin dadin rai tare dasu.

Kuma wasu lokuta da zarar namiji yayi zuwa daya shike nan ta kafe Kaf. Duk kuma son sa da ya koma a lokacin Gaskiya zai yi masa wahala idan kuma ya matsa to dashi da ita duk suna iya jin ciwo. Ma'ana ita farjin ya kuje, shi Kuma kan azzakarin sa ko jikinsa ya sale. 

Kuma wani abun tausayi ma shine yawancin masu wannan kalar farjin ma basu fiya jin sha'awa ba. Wanda hakan na haifar musu da samun rashin jituwa da mazajensu.

Mata ku rika yin rigakafin maganin infection, ba wai sai kintashi yin aure ba, ko kuma kin je an fada miki kina dauke da shi. 80% na matsalar ku ta Fannin Jimai infection ke haddasa muku. Allah ya sa zaku amfana kuma ku ilmantu daga abinda kuka Karanta. 


Ustaz Usman U Usman

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post