Hanyoyi 2 Da Ake Kara Girma Da Tsawon Gaban Namiji |
Abubuwa 8 dake iya jawo matsalolin jimai ga maza da hanyoyin da man za'a magance su.
Abubuwan da maza ke yi dake haddasa musu matsalar Jima'i ya hada da rashin lafiya, rashin karfin gaba, saurin zuwan kai, rashin wadataccen ruwan maniyyi, infection da rashin sha'awa. Duk wadannan abubuwan suna daga cikin abinda ke jawo matsalar gamsuwar jima’i ga maza. Wanda kuma idan ba a dauki mataki ba zai yi wuya a warware matsalar jima’i gaba daya. Sannan Kuma zai dauki tsawon lokaci kafin ka samu wani magani da zai yi maka aiki.
Abubuwa 8 Dake Haddasa Rashin Dadin Jima'i
Abubuwa 8 dake iya jawo matsalolin jimai ga maza abubuwa ne da muke yin su a yau da kullum wanda da yawan maza basa tunanin yinsu na iya jawo musu matsala, amma basu san cewa yinsu na haifar da babbar matsala ba. Kuna iyaye kallon wannan video domin Karin jawabi. Ga jerin abubuwan kamar haka;
1 Rashin motsa jiki
Rashin mosta jiki yana haifar da rashin gudanar jini ga jikin dan adam, yayin da motsa jiki ke taimakawa wajen sakawa zuciyarmu tura jini zuwa ga azzakari da sauran sassan jiki yadda ya kamata.
2 Rashin Samun Bacci
Rashin samun wadataccen bacci da dare, kwayoyin halittar da suke ga lafiyar jimai suna bukatar sabunta kansu na yin sabis a kullum, kuma suna yin hakan ne a yayin da muke yin bacci. Samun isasshen bacci yana basu damar inganta kansu dake taimakawa aji dadin jimai.
3 Shaye-shaye
Shan taba da kwayoyi da dukkan wasu kayan maye babu abinda suka fi yiwa illa kamar lafiyar jima’i, su kan lalata maniyyi da kuma toshe hanyoyin jini wanda hakan ke hana jini gudana a jikin mutum, zuciyar sa, kwakwalwarsa da kuma jijiyoyin azzakarin sa. Idan kasan kana yin ta'ammali da kayan maye ka daina.
4 Shan magungunan karfin maza
Yin hade-hade da shan magungunan karfin maza abune da ya jefa maza da yawa cikin babbar matsala musamman magungunan gargajiya da na pharmacy. Irin wadannan magungunan suna yin aiki idan an yi amfani dasu amma kuma suna ga illa ga lafiya tsawon lokaci. Idan Kana da matsalar jima’i kamata yai kuje asibiti domin a gano musabbabin abinda ke damun ku wanda hakan zai taimaka wajen magance matsalar cikin sauki.
5 Kallon Fina-finan Batsa Da Yin Istimna'i(Masturbation)
6 Cin Abinci Mara Kyau
Rayuwa ta sauya kan duk abincin da muke ci, akwai abincin da muke ci masu dadi amma kuma ba musan cewa illa suke yi mana ba. Abinci irin na zaki, masu maiko, abincin gwangwani, abincin da ake yi da fulawa da sauransu suna da illa sosai kuma basa kara mana lafiya musamman a yayin Jima'i.
7 Yawan Damuwa
Kada ka dauka hakan ba shi da illa ga lafiyar jima'inka, domin kuwa yana da ita. Damuwa kan sa saurin kawowa, rashin jin sha'awa da rashin gamsuwa. Don haka ka daina saka damuwa a ranka domin kuwa za ta iya haifar maka da illa sosai.
8 Shekaru
Haryanzu wasu mazan ba su san cewa shekaru na daga cikin abinda ke haifar da matsalar jima’i garesu ba. Domin kuwa shekarun mutum na yin gaba dadin jima'i da karfin sha'awar sa na raguwa. Duk irin yadda ka kai da kula da lafiyar ka indai shekarun ka suka fara nisa to sai dai hakuri.
Wadannan sune abubuwa 8 dake haifar da matsalar gamsuwar jima’i ga maza, da kuma hanyoyin da ya kamata ku kiyaye domin samun zaman lafiyar jikin ku. Kuna iya latsa wannan video don ku saurari cikakken bayani. Video