Yadda Ake Hada Sirrin mallakar Saurayi Ko Buduwa mai karfi |
Ga wani sirrin sabon yadda ake yin mallakar wanda ake so, ko budurwa ko kuma saurayi
Idan kasan ka/ki san ba auren mutum za ka/ki yi ba don Allah Kada ku yi amfani da wannan sirrin na mallaka domin yana da karfi sosai kamar yadda za ku gani a cikin wannan video.
Domin sanin yadda za ku yi wannan maganin na mallaka za ku nemi wadannan abubuwa kamar haka:
1) Gadali
2) Ganyen yadiya
3) Farin goro
4) Turare
Bayan kwana uku idan kuka dauko wannan hadin sai ku girgiza, duk wanda ka/ki da bukatar mallaka ko waye, ko saurayi ko budurwa ku ambaci sunansa, sai ku dangwali wannan ruwan ku shafa a goshi, ku tunkari inda za ka/ki hadu da wanda kuke son mallaka.
Ku latsa nan ku kalli video domin ganin yadda ake yin wannan hadin mallaka.