Yadda Ake Amfani Da Lemon Tsami Da Namijin Goro Domin Kara karfin Namiji

Yadda Ake Amfani Da Lemon Tsami Da Namijin Goro Domin Kara karfin Namiji


Idan aka hada lemon tsami da namijin goro, zai yi maganin matsalolin dake fuskantar maza da dama a wannan lokacin. 


Ina maza dake da saurin inzali (quick ejaculation), mazan dake fama da matsalar Karancin Sha'awa, ko mazan dake da matsalar  rashin mikewar gaba (weak erection) ko kuma rashin karfin gaba.


Idan kasan ka kasance daga cikin mazan dake da wannan matsaloli da muka lissafa, yau mun kawo muku maganin da za ku yi amfani dashi domin samun waraka.


Wannan maganin ba shi da wani side effects, domin zai taimaka sosai wajen samun sauki daga matsalolin da mukai bayani a sama. Shi wannan maganin yana amfani don daukar lokaci ba tare da da an yi inzali ba, kuma yana magance matsalar sanyin mara. Kuna iya latsa nan ku kalli video yadda ake yin hadin 


Domin yin wannan maganin za ku samu wadannan abubuwa kamar haka;


1) Lemon tsami 1

2) Namijin Goro 3

3) Zuma 


Ku daka namijin goro ya zama gari, sannan ku zuba a cikin cup, sai ku samu ruwa mai kyau ku tafasa ku zuba a cikin wannan garin namijin goro dake cikin cup. Ku rufe ku barshi tsawon minti 10 sannan ku tace ruwan, ku matse lemon tsami a ciki kamar rabi, idan kana da ulcer Kada ku saka lemon tsami yai yawa, sai ku zuba zuma cokali 2.


Idan kun yi duk abinda aka bayyana, shi wannan ruwan zafi na garin namijin goro, lemon tsami da zuma za ku sha idan ya rage saura awa 1 ku yi Jima'i. Ana so kullum a yi haka har tsawon sati 1. Duk namijin dake da matsalar Karancin Sha'awa, saurin inzali, rashin mikewar gaba zai samu waraka sosai.


Ku latsa nan ku kalli video cikakken bidiyon yadda ake hada namijin goro da lemon tsami. 

VideoSuleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post