Video: Yadda Wata Budurwa Ƴar Kaduna Ta Yiwa Kanawan Wankin Babban Bargo

Video: Yadda Wata Budurwa Ƴar Kaduna Ta Yiwa Kanawan Wankin Babban Bargo
Yadda Wata Budurwa Ƴar Kaduna Ta Yiwa Kanawan Wankin Babban Bargo


Ku Kalli Video Yadda Wata Budurwa Ƴar Kaduna Ta Yiwa Kanawan Wankin Babban Bargo 


Wani video da a yanzu yake yin trending a social media musamman a shafin Twitter na wata Matashiyar budurwa yar asalin jihar Kaduna wacce ta kushe jihar Kano da Kanawa. 


Matashiyar ta ce Kanawa ba su da wayewa kuma ba su iya wanka ba, kuma yawancinsu ba sa goge baki sai za su je wurin budurwa. Sannan za ka ga dan kano ya gama PhD amma bai iya turanci ba, sai dai sun iya kashewa mata kuɗi. 


Kalaman Matashiyar sun tayar da hazo a shafin X inda mutane musamman yan Kano ke ta mayar mata da martani kan kalaman da ta yi. Ku kalli video don ku ji abubuwan da matashiyar ta bayyana akan Kanawa.


Video: Yadda Wata Budurwa Ƴar Kaduna Ta Yiwa Kanawan Wankin Babban Bargo 

Related
Previous article
Next article

Ads Atas Artikel

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2

Ads Bawah Artikel