Video: Nafisat Abdullahi tare da Rahama Sadau sun ja hankalin ma'abota shafukan sada zumunta

Video: Nafisat Abdullahi tare da Rahama Sadau sun ja hankalin ma'abota shafukan sada zumunta
Nafisa Abdullahi and Rahama Sadau 

Bidiyon Nafisat Abdullahi tare da Rahama Sadau sun ja hankalin ma'abota shafukan sada zumunta 


Bidiyon Jaruman Kannywood Nafisat Abdullahi tare da Rahama Sadau sun ja hankalin ma'abota shafukan sada zumunta, bayan da Rahama ta saki wani gajeren bidiyo tare da Nafisa a shafinta na IG tana cewa "Holla Queen". Wanda bidiyon ke nuna  alama hankalinsu a kwance yake.


Tun tsawon lokaci ana zargin Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi basa shiri da junansu duba da ba'a ganin su tares kuma basa fitowa a finafinan Kannywood tare wanda ake zargin akwai rashin fuskantar juna a tsakanin su. Sai dai wannan bidiyon ya nuna alama kansu hade yake. 


Nafisat Abdullahi da Rahama Sadau na daga cikin fitattun jaruman Kannywood da suka shahara tsawon lokaci kuma suka dade suna tashe a masana'antar.


Kalli bidiyon da Rahama Sadau ta yi da Nafisa Abdullahi

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post