Jarababban Namiji A Fagen Jima'i

Jarababban Namiji A Fagen Jima'i
Jarababban Namiji


Alamomin Da Ake Iya Gane Jarababban Namiji A Fagen Jima'i


Shin ko kun san waye jarababban namiji a yayin Jima'i? Maza iri-iri ne a fagen Jima'i, sai dai ba kasafai mata ke son maza jarababbu ba. Domin bincike ya tabbatar da cewa kaso 70 cikin 100 na mata ba su fiya son jarababban namiji ba.


Yaya Ake Gane Jarababban Namiji

Gane jarababban namiji abu ne mai wuya musamman ga mafi yawan mata. Shi dai jarababban namiji shine namijin da baya gajiya da yin Jima'i, bincike ya gano cewa jarababban namiji yana iya yin Jima'i sau 10 a rana. Yawancin su basa iya zama da mace daya musamman idan ita ba mai son yawan Jima'i ce ba.


Jarababban namiji yana iya kwana yana Jima'i da mace ba tare da ya gaji ba, irinsu ne mata da yawa basa iya yin rayuwar aure dasu domin hakan yana iya cutar da rayuwarsu. Masana dai sun ce ana iya gane jarababban namiji idan anga idonsa yai ja ko kuma idan babban yatsansa na kafa yana da girma. Sai dai ba su tabbatar da hakan a matsayin alama ta tabbasa ba domin kuwa akan samu jarababban namiji da bashi da wannan alamun.


Wannan dai shine kadan daga cikin bayanin da za mu iya yi muku a yanzu game da jarababban namiji.


Domin Jin cikakken bayani kan alamomi da siffofin jarababban namiji ku latsa nan ku kalli video

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post