Amfanin Taba Nono Ga Lafiyar Jikin Mace

Amfanin Taba Nono Ga Lafiyar Jikin Mace
Amfanin Taba Nono Ga Lafiyar Jikin Mace


Amfanin Taba Nono Ga Lafiyar Jikin Mace 


wannan Maganine Nagaske taba nonon mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na sama fa sau 60, a minti daya yana taimakawa wajen fitar da kwayoyin cuta daga cikin huhunta. 


Kada mace ta ringa hana mijinta ya dinga taba mata nono domin kuwa hakan zaisa ta rashin Kuzari a jikinta da Kuma hanyoyin jininta. 


Masana bayyana cewa taba nonon mace da kuma tsotsarsa yana kare nononta daga kamuwa daga kansar mama. 


Idan kina daga cikin matan da basa jin dadin kwanciya da namiji, kisashi ya dinga taba nononki Sannan yayi wasa da kan nonon hakan yana saurin motsa sha'awar mace yadda za ta samu gamsuwa da namijin dake kwantawa da ita. 


Mace idan tana shayarwa ana so ta bar yaron yasha nonon daga jikinki da zarar ya bukaci hakan. Idan kuma namijin na bukatar tabawa shima kibarshi ya taba sannan ya sha nonon.  Domin yin hakan samun nasarane a gareki. 


Amfanin Nonon Mace Ga Namiji 

Ruwan nonon mace yana taimakawa wajen kare mutum daga kamuwa da ciwon kansa da kuma wajen narkewar abinci. Sannan a shawarce ana son kullum sha ruwan nonon mace da kare kanka daga kamuwa da cututtuka. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post