Ko Fura Kika Dama Da Wannan Kafar Sai Na Sha, Cewar Wani Matashi Da Kunshin Budurwa Ya Rikitar DashiKwalliyar Sallah budurwa ya rikitar da Wani matashi mai suna Ba Lokaci yayin da ya ga kadan kwalliyar wata Matashiyar budurwa.


Ba Lokaci ya wallafa hoton kunshin budurwar a shafinsa na Twitter inda ya ce.


"Ko Fura kika dama da wannan kafar sai na sha wallahi"
Lamarin dai ya janyo tafka muhawara inda wasu ke ganin sakarcinsa na fadin hakan, sai dai wasu sun goyi bayansa har wani ma yana cewa idan ka sha fura ni Kuma zan sude ludayin.


Shin yaya kuke kallon wannan al'amari, kuma za ku iya shan furar da za'a dama da wannan kafar? Ku bayyana ra'ayoyin ku. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post