Fitacciyar Matashiyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta wallafa kayatattun hotunanta a shafinta na Instagram don murnar zagayowar ranar da aka haife ta.
Masoya da dama ne ke ta bayyana ra'ayoyinsu da sakonnin taya murna ga jarumar. Shin wane fata za ku yi mata?
Ga kadan daga cikin hotunan da ta wallafa a shafinta na Instagram.