Bidiyon Yadda Amarya Ta Kayartar Da Angonta Wajen Bikinsu Ya Birge Mutane

 

Bidiyon bikin wasu ma'aurata da aka yada a Tiktok ya ja hankalin mutane. Bidiyon Yana nuna wata amarya da angonta suna wasa a wajen shagalin bikinsu. 


Bidiyon yana nuna angon yana bude mayafin da aka lullube fuskar amaryar da shi, kwatsam sai ya ci karo da ita tana kanne masa ido daya da gwalo . 


Bidiyon ya tsuma zukatan mutane da dama a TikTok inda suka bar dubban martani a sashin sharhi tare da jinjinawa shakuwar da ke tsakanin sabbin ma'auratan. 


Shin kuna son karin bayani akan wannan labari? Ku kalli video tanan

Video 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post