Yadda Zaku Kagane Mata Masu Yin (Madigo) - Android Pols


Wato mace mai yin madigo itace macen da zata nemi yar'uwarta mace su dinga matse junansu har su biyawa kansu bukata a matsanyin (LESBIANISM) a turance kenan ba tare da sun bukaci wani namiji ba.


Yawancin matan da suke yi ya danganta game da kawayen da suka hadu dasu, wasu kuma daga matan aurene, wasu kuma mazan sune ba sa iya biya musu bukatarsu, wasu kuma suna da bala'in jarabane ko ka kwana kana yin yin jimai dasu ba za su gamsu ba ko da kasha maganin karfin namiji ma ba zai yi musu amfani ba dan zunzuruntun jaraban da Allah yabasu.


Wasu kuma suna shiga kungiyar ta (Secret Cult) ne dan suna samun kudi amma basu saniba, bayan an gama amfani dasu, sai suyi banza da ke sunsan zaki mutu dalilin kin jona wannan kungiyar.


Zakaga mace zatazo tunda ga wani kasar dan ta same namace yar'uwarta suyi (Lesbian) sai ta koma, amma idan zata tafi sai ta dauki kudi mai yawa ta bawa macen da sukayi wannan lalatan, to kagani tahakanne suke samun kudi har su gama lalata miki rayuwa sai suyi banza dake kamar ma basu sani ba dan sun gama dake. 


Shi wannan zina ta (Madigo) Wanda aka fi saninta da (Lesbian) wato yarinyace mawakiya tun a shekara 1468-1520 daga can yamancin kasar "Girka". Ita wannan mawakiyar wanda sunantan da ake kira (Sappho's) ita wanna mawakiyar tayi waka sosai a duniya amma yawancin wakokinta zakaga matane kawai suka fi yawa dan suna sauraron abinda take fada akan mata kuna Neman mata yan uwanku kar kudamu da maza dan mata sunfi dadi kuje Ku gwada kugani sai kunyi mamaki.


Itta wanna Sasppho wato mawakiyar, tana wakokinta ne game da yin lesbia, wato yin madigo yana karrafasu akan su farayi dabakan suna bata lokacinsu da namiji, shiyasa yawanci zakaga mata ne suna binta ko ina dai zata je sai kaga millioyin mata ne a wurin da take waka.


Ita wannan mawakiyar wacce sunanta Sappho, ta tashine kuma ta girma daga wani sashi da ake ce (Lesbos) daga can birnin Girka. Kuma suna da makudan kudi na millioyin daloli, kuma ba ta san wahallaba ta girma a cikin arziki shiyasa ta fara wallafa waka ta wajen yin madigo, kuma Ita wannan mawakiyar ta bata yara kanana da kuma matan aure da kiriro kungiyoyi ta wajen yin LESBIANISM shiyasa har yau, ta Shiva tarihin macen da ta fara bayyana yin madigo a duniya.


Wannan mawakiyar Sappho tayi wakoki sama da 11,000 a duniya amma wasu kadan ne daga ciki suka wallafa a duniya, sauran ba'asan ina suka yi ba, kuma Ita wannan shaharrarriyar tace yin madigo da kananan yara mata yafi dadi dan a tarihi yanuna cewa ba'a taba ganintaba da wani namiji dan bata sha'awar wani namiji ko kadan idan ba mace yar'uwarata ba.


Kuma ta bata mutane da dama a duniya kowa yasan yin madigo ko lesbian a turance zunubi ne babba a duniya dan wata kasama har idan an kama mai yi sai an yi miki hukuncin kisa rai da rai.


Sai daga nan ne mata a duniya suka fara neman yancin kansu ta wajen kirkiro kungiyoyi da dama kamar su (Feminist) a ta ko ina, wasu kuma sai su saka masa wani suna daban dan kar a gane amma mata ne kawai suke iya shiga, kuma ba za ki gane ba sai kin shiga tukun zakiga wani abu ne daban a ciki, shi yai sanadiyar wannan mawakiyar tasa duniyar tazama ko ta ina ana ta lesbian, wasu kuma suna yi a boye, wasu kuma suna nunawa a fili har idan kinaso ki shiga.


Irin wannan lalatan yafi yawa a duniya game da wannan madigo kuma yafi yawa a kasan turai da canma har ta bangaren ta Asia.


Daga nan suka kai kukansu ga majalisar dinkin duniya game da rayuwarsu akan su saka musu baki dan a basu yancinsu, har yau Ita majalisar dinkin duniya ta fitar da wata rana wai, ranar (Madigo) wato (LGBT) a turance Kenan.A yanayin mu na yanzu, sakamakon wannan zuwan madigo ya yadu a wasu wurare da dama a duniya sanadiyar Sappho's. Kuma yawanci wannan lalatan yafi aikatuwa a wuraren da mata sukafi yawa.


Kuma yawancin makarantar dalibai na mata, wato makarartar kwana suna wannan lalatan ta (lesbian) har ma wani lokaci har idan kinsan sirrinsu har baki basu hadin kai ba, sai su nemi su kasheki.


Kuma wannan lalatar ta madigo ba wai ina so in kushe makarantu bane, nayi magana ne yawancin idan abin yafi faruwa, babu ma kamar suna amfani da kananan yara mata irin wanda shekarunsu bai da yawa, dan sune za su iya jan hankalinsu da sauri game da wannan harramceccen zina ta madigo.


Abinda yasa nace sunfi so suyi amfani da kananan yara, yin madigo da kananan yara yafi musu akan da wanda shekarunsu ya dan ja. Kuma har idan suka koyawa wannan yarinyar wannan (lesbian) har ta girma a ciki, to kasani ko da tayi aure ba za ta bariba, kuma ko kana yin amfani da ita ba za taji akan wai namiji yake kanta ba, kar idan kafita sai kaga itama tayi awun gabanta taje ta samu mace kamar ita suyi madigo hakan ne zai sa hankalinta ya kwanta.


Maza da dama sunsha kama matatnsu suna yin Madigo, wanda shi mijin a lokacinda yake nemanta bai san tana Madigo ba, ko da yake duk abinda mutum dan Adam yakeyi har idan abin bai da Kyau to akwai ranarsa.


Hakan ne a jahar Kaduna a nigeria, wani bawan Allah ya hadu da wata yarinyar a kasuwa kuma sai ya nuna yana sonta in zata iya ta gayamasa inda gidansu yake, sai ta gayamasa ashe shi baisaniba ita ce babbar jagoran yaudaran jan mata zuwa wannan kungiyar ta Madigo.


Bayan anyi wannan auren lafiya, ko a gidansu ma basu san tana yin wannan abin lalataba, amma sai suga tana cire kudi amma ba susan a ina ta saniba, har idan sun tambayeta sai tace tayi kiso ne a Saloon na kawarta ashe tana samun kudi ta wajen yin Madigo ne.


Bayan yafita sai ta bugawaya ma wata hajiya akan bayan kamar minti 15 sai kizo, ashe mijin yamanta da wallet nashi, wato karamar jaka ta hannu wanda maza ke sa kudi a ciki. Bayan hajiyar ta zo tashiga cikin gidan, sai mijin yazo sai yashiga gida yayi sallama sai yaji shuru yakara sallama sai yaji mace tana kukan ta irin kamar namiji yana saduwa da ita su ba su san ya shigoba, sai yaga takalmin namce a kofar daki sai yana ji dukkasu suna ihu ta dadin sha'war Madigo.


Sai yabude (Cotton) wato labule a hausance sai yagansu sirara kowa ya sa hannunsa wa junansu sun shafa jikinsu, sai yafita daman makobcinsa ladanin masallacine sai yayi maza ya kirashi suka shiga sai yaja wannan matarin kofa sai gasunan sirarar Allah mijin sai yafar daukansu a waya dakuma hotto, sukarasa ina za su shiga ladanin yana ta sallati.


Kuma wannan hajiyar da ta zo suna wannan lalatan gidansu bayan da nisa, kuma mijinta babban wani ma aikacin gomnatine kuma tana da yara maza masu shekaru wasu ma daga cikima sunkai 25 sai mijin da wannan ladanin suka kaiwa wannan mijin yagani game da abinda yafarru.


Bayan an kamasu sai suka fita suka gudu, ita ammaryan har yau ba a san idan tajeba, dan ba gidansu ta guduba, ita kuma wannan hajiyar mijinta ya saketa.


Shi wannan rayuwa ta wajen yin luwadi ko Madigo, abune ya zama ruwandare a jallo, mata da dama yanzu suna zuwa can kasar ta Abuja Nigeria dan yin sana'ar Madigo, sai kaga mace tana hawan motar milian 10 amma bakasan aikin da takd yiba, ita kuma batasaniba akwai lokacinsa har idan suka riga sungama dake baza su kara nemankiba sai su fara neman wasu Sabon jini.


A llale dai yanzu a yadda bincike yanuna, yawancin matan aure ne suka fi yi da kuma bazawarawa yazam ruwan dare a yanzu, sai kaga matan aure amma tayi zurfi a wannan madigo bata sha'awar mijinta ko kadan kawai tayi aure dan kar a zargeta, amma da zaran mijin yafita ko sufita ko su kira abokiyar hirarsu har zuwa gadonta dan wannan lalatar ta madigo.


Abubuwan Da Zaka Gane Game Dasu 

Macen da tana yabawa mace tsiraicinta

Macen da take yaba mace kyaun fuskarta ta wajen sha'awa

Macen da take yawan rungumar mace yar'uwarta ta wajen wasa

Mace wacce tana yawan kallon bidio na madigo.

Macen da tana yawan kama hannun mace yar'uwar ta wajen wasa ba tare da wani wani dalili ba.

Macen da zata dinga wasa da kan kawarta ko wasa da gashinta ba tare da wani dalili ba.

Mace wanda kawai sai kaga tana yawan son zama akan cinyar kawarta.

Mace da koda yaushe sai kaga tana so taga tsiraicin kawarta ko wata.

Mace mai madigo tana son yin kyauta ga wata wanda tagani tana so.

Suna son zama cikin daki su kadai basa son zama cikin jama'a.

Yar madigo a kullum sai kaga tana son yin hirar mace yar uwar.

Yar madigo baruwansu da wani namiji ko yin saurayi.

Suna da son kallon Finafinai hausa na batsa da madigo.

Mace mai madigo tana son zuwa gidan da mata suna fi yawa ko zawarawa.

Mace wanda take son cire rigarta a gaban mata yan'uwanta.

Mace wanda tana son taba gabar bace yar'uwarta ko shafawa.

Suna son yawan kiran kawarsu da sweety, Darling, dear.

Mace mai madigo tana son yin dinki mai kama jikinsu.

Sun iya sa idonsu yayi fari dan jan hankalin mace yar'uwarsu.

Sunada babban kishin.

Suna da son yin tsabta ta wajen keta raini.

Suna son amfani da turare kala kala.

Suna son saka zobe a yasun su nakafa da kuma zobe a yasarsu ta kafa.

Mace mai madigo tana son sa zobe a yasan ta na hannu babba.

Mace mai madigo suna son saka gashi akan na idanuwansu dan kara tsawo.

Suna son auren junansu kamar yadda maza ke auran na mace.

Masu madigo tsakaninsu sai barci ne kawai yake rabasu.

Mace mai madigo ana ganesu ta wajen hotunan mata ne zalla a wayarsu na batsa.

Suna da wani yare da suke yi ta wajen zagin junansu ko yabawa Kansu.

Yawanci masu aure na cikinsu basason haifuwa.

Mace mai madigo har idan namiji yayi mata magana na soyayya bataso.

Wasu kuma suna sa (tatoo) na zanen Star a tsakanin yatsansu babba da na kusa da shi a tsakiya.

To wannan shine iyakan abinda mukasani game da mace mai madigo. Nan gaba za mu duba mugani menene illar wannan rayuwa ta yin madigo.


Zaki iya ko zaka iya bayaninka bisa kasa game da ra'ayinka.
Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post