A cigaba da nuna murna bikin Sallah itama jarumar Kannywood, nollywood da Bollywood Rahama Sadau ta yi kwallayiar sallar ta cikin shiga mai ban sha'awa.
Rahama Sadau ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram ranar juma'a kamar yadda kuke gani.
I am a professional website developer and also an SEO expert.
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more