Celebrities
HOTUNA: Shahararriyar Yar Film Da Ta Musulunta Marcy Aigbe Da Yanzu Ake Kira Da Amina Ta Je Aikin Hajji
Saturday, June 24, 2023
0
Shahararriyar Yar Film Da Ta Musulunta Marcy Aigbe Da Yanzu Ake Kira Da Amina Ta Je Aikin Hajji.
kafin Musuluntar ta Marcy Aigbe ta karbi addinin musulunci a ranar 3 ga watan Maris na 2023 wanda sunanta ya sauya zuwa Ameena a yanzu.
A wasu hotuna da ta wallafa a shafinta na Instagram an hangi jarumar ita da mijinta a bakin ka'aba suna yin dawafi. Dubban jama'a ne dai ke ta yi mata fatan alheri.
Ga hotunan da ta wallafa kamar haka.
Previous article
Next article









