FATAWA: Ina Da Girman Gaba Shiyasa Koda Yaushe Mijina Baya Jindadin Mu'amalar Aure Da Ni



Gyara Kayanki

Mata da yawa suna fama da wannan Matsalar ta budewar farji, wasu idan sun Haifu Wasu kuma idan suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma idan suna Tsalle-tsalle, wasu kuma idan An yi Musu Fya'de.


Idan kina kukatar farjinki ya tsuke ya dawo kamar na Yarinya wacce batasan 'Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi kamar haka:-


1. Bagaruwar Hausa 

2. Ganyen Magarya


Idan kika samu wadannan abubuwa sai ki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumi duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.


Sannan ki samu

2- Kanunfari

Zuma (Pure Zuma) 🍯

Idan kika same su sai ki dafa da zuma, ki dinga shan sa da zafinsa, ko ki jika shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma


Za ku kuma ki iya yin wannan, ki samu

Kanunfari

Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanunfari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati.


Ki yi wannan kamar haka 

Samu Kwallon mangwaro

Zuma (Me kyau) 🍯


Idan kika samu kwallon Mangwaro sai ki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, Idan ya bushe sai ki daka shi, a kwaba da zuma sai ki dinga sakawa a gabanki da daddare bayan isha'I, amma idan zaki kwanta bacci sai ki wanke gaban naki.


ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho sai ki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.


Haka kuma ki samu 

Bagaruwar Hausa

Chikui (Dabino)


Idan kika samu Bagarauwa sai ki Shanya ta ta bushe, Sai ki daka ki tankade, sai ki samu Chikui, Kina Dangwala da shi kina ci.


Insha Allah Zaki sha Mamaki.


Ma'anar Chikui, Wani Nau'ine na dabino Wanda ba'a fiye nomashi a kasar Hausa ba, Amma baya wahala a kasuwa, shi din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar an zuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zakinsa, kuma Manya-manya ne.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post