Bagaruwa Maganin Cutar Gwambon Ciki (Ulcer) - Android Pols




Ya'yan Bagaruwa Ta Hausa Idan Aka Dakesu Aka Tankade Sai A Sami Garin Mai Laushi, Sai A Zuba Garin Kadan A Cikin  Madarar Shanu (Pure Milk) Ba Madarar Gwangwani Ba.. 


Madarar Shanu Da Aka Tatsa, A Kada A Rinka Sha, Kofi Daya Da Safe, Kofi Daya Da Rana, Daya Da Dare, Kafin A Kwanta. Har Tsawon Sati Guda. In Sha Allahu Ulcer Zata Tafi, Tafiyar Har Abada.


Abin Lura: Asaka Garin Bagaruwar Kadan A Cikin Madara Mai Yawa.


Ga Wanda Cikinsa Baya Daukar Madara, A Kada Garin A Cikin Ruwa Asa Zuma A Sha.


Allah Ya Bada Lafiya.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post