ZoyaPatel
Ahmedabad

Zafafan Hotunan tsohuwar matar Adam A Zango Safiyya Umar Chalawa - Android Pols



Safiyyah Umar Chalawa, tsohuwar matar Adam A. Zango, ta wallafa zafafan hotuna uku a soshiyal midiya mako biyu bayan sakin ta da jarumin ya yi. A ɗaya hoton, ta na rungume da 'yar ta, Diana.




Jama'a ne dai ke ta bayyana ra'ayoyinsu bayan ta Wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda wasu ke cewa ba ta nuna damuwarta kan rabuwar da ta yi da mijinta ba.


Shin yaya kuke kallon wannan al'amari? 

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post