'Yan Mata Sun Bayyana Dalilai 5 Da Yasa Suka Fi Son Auren Mazan Da Suka Haife Su A Shekaru - Android Pols



Kusan kowace mace ta na da irin nata zabin mijin aure, wata saurayi ta ke so wanda bai haura shekaru 30 ba wata kuma daga shekaru 30 zuwa 35, yayin da wasu kuwa daga shekaru 50 abinda yai sama.


Sai dai a binciken da muka yi 'yan mata da dama sun bayyana mana sun fi son auren namiji mai shekaru basa son auren saurayi wanda ahekarunsa basu haura 40 ba.


Sai dai a wannan bidiyon za ku ji yadda 'yan matan suka bayyana mana dalilan su guda 5 akan zaben auren dattijo fiye da saurayi.


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇 

'Yan Mata Sun Bayyana Dalilai 5 Da Yasa Suka Fi Son Auren Mazan Da Suka Haife Su A Shekaru

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post