Yadda Za Ki gyara nononki su ciko su tsaya kamar na sabuwar budurwa - Android Pols


Ga duk matar da ta fuskanci zubewar nono kodai a dalilin shayarwa ko kuma saboda yawan tabawa ko kuma wasu dalilai na daban to ga wata hanya da za ku gyara. 


Za ku samu abubuwa kamar haka:

(1) Garin hulba

(2) Garin alkama

(3) Garin gyada

(4) Garin busashen karas

(5) Garin ridi

(6) Garin shinkafa


Ki daka su a ki hade garinsu ya zama waje daya za ki dinga dafa cokali  2 sai kisa madara kina sha, wanan sirin yana maida nonon mace ya mike kuma ya ciko kamar na budurwa.


A KULA DA WANNAN:  mata ya kamata su gane cewa ba daga kin fara shan maganin nono yake fara aiki ba , yanayin lalacewar nononki yanayin adadin lokacin da za ki dauka kina shan magani, kuma shi maganin nono karba-karba ne wanda zai yiwa wata ba lalle wata yayi mata ba. 


Haka kuma wata tana fara sha zai fara yi mata aiki a jikinta wata kuma sai ta dade tanayi, haka kuma matar da tafi cin abubuwan gina jiki toh maganin zai fi saurin hawa jikinta akan wacce ba ta cin kayan gina jiki kuma a kallah adadin kwanankinki na Shan magani kada ya gaza wata 1.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post