Ruwan Sama Ya Shanye Gidaje A Jalingo - Android PolsRuwan sama da aka samu na tsawon awa biyu ya sanya Kogin Mayo Gwoi ya yi ambaliya inda ruwan ya shanye gidade da dama.


Ruwan sama ya shanye gidaje da dama a safiyar Litinin a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba.


Ruwan sama da aka samu na tsawon awa biyu ya sanya Kogin Mayo Gwoi ya yi ambaliya inda ruwan ya shanye gidade da dama.


Gidajen da ambaliyan ya rutsa da su, sun kasance ne a kan gabar kogin na Mayo Gwoi.


Duk da cewa babu asarar rai, amma dukiya da sauran kayan amfanin da ambaliyar ta lalata suna da matukar yawa.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post