Kara Girman Azzakari A cikin Kwanaki 7 - Android Pols
Dan Allah idan kasan ba ka da aure Kada ka yi amfani da wannan hadin domin iya na ma'aurata ne kawai zalla. 


karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa'ida ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin jikinka zai yi maka amfani.


Kuma tana hana inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara da kara sha'awa.


Za ku nemi wadannan abubuwan guda 3 kamar haka :


1. Garin sanya.


2. Garin Kaninfari


3. Garin Citta.


Sanya chokali 5 kaninfari chokali 7 Citta chokali 1 za'a hade waje daya, sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara asha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.


Cikin kankanin lokaci yake fara aiki,amma karka sha sai kaci abinci ka koshi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post