ZoyaPatel
Ahmedabad

Kada Wanda Ya Kuskura Ya Kira Sunana A Tahajjud - Gargadin Mawakiya Aisha Yobe Ga Samari


Wata Matashiyar budurwa mawakiya Aisha Yobe ta gargadi samarin da suke kokarin ambatar sunanta a sallah Tahajjud da su guji yin hakan.


"Banason wani koda wasa ya ambaci sunana a lokutan sallar Tahajjud domin ni ta mai rabo ce, a cewar Aisha Yobe".


Samari dai da dama suna amfani da lokutan sallar Tahajjud wajen Kiran sunayen 'yan matan da suke son aura. 

Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post