Jin Zafi A Lokacin Saduwa (Jima'i) Da Sirrikan Mata - Android Pols

 


Rashin ni"ima a farjin mace shi yake kawo mata jin Zafi lokacin Jima'i, shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada yin wannan hadin maganin ki gani. 


ki samu gero ki surfa ki hada da mazarkwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai sai ki tace ruwan kisha, lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa.


Yadda za ki karawa kanki dadi mai dandano wajen maigida:

Ki samu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da fara biya rana da yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu za ki ga yadda me gida zai dinga santinki a duk lokacin da kuka kwanta. 


Matan da nonon su ya zube suke son su gyara:

Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu rigar nono ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka rigar nono suma suna kawo saurin zubewar nono.


Yadda za ki karawa kanki girman mazaunai (hips):

Tabbas maza suna bukatar mace me kugu saboda yana basu sha'awa musamman a wajen Jima'i, amma ga yanda za kiyi kirinka shan kankana da latas (salak) kabeji sannan kirinka zama kusa da mijinki sanna idan kuna Jima'i yarinka shafawa ki.


Domin matan da suke san karin sha'awa:

Zaki iya yin shayin kara karfin sha’awa da ni'ima yadda da za ki yi shine ki samu sassaken baure ki dakashi sai ki daka kanunfari ki hada da lifton kinasha za kiyi mamaki musamman idan ke matar aure ce. 


Idan kina son ki rage girman tumbi:

Mata da maza masu katon tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa za su iya amfani da KHAL TUFFA a zuba a ruwan dumi a Rinka sha sau biyu safe da yamma.


Yadda  Zaki Zama Mai Ni'ima Kamar Korama:

Ki samu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai ki samu mazarkwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba a ciki ki tafasa ki rinka sha safe da yamma, zaki zama cakwala dadi wajen maigida.


Mazan da suke so su samu karin ruwan maniyyi:

Wasu mazan suna fama da rashi maniyyi amma ku gwada wannan hadin, ku samu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha Allahu za kayi mamaki. 


Saka maigida kukan dadi:

Ki samu totuwar raken da kikasha mai tsafta sai ki barshi ya bushe ki samu bagaruwa guda 3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya ki rinka tsuguno kuma ki rinka goga zaitun a wajen za ki ga yadda maigida zai yi. 


Sirrin dake cikin ridi:

Ki samu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen Jima'i da maganin dattin mahaifa. 


Karin Girman Nono:

wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya za ka ga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan barci…


Kammala Jinin Haila Ki Dawo Dai-dai:

Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski, bayan kin gama wanakan tsarki sai ki debo garin tagargajen ki dama a cikin ruwa ki wanke gabanki dashi sai ki dangwalo zuma ki rinka sakawa a cikin farjinki sai ki bari idan dare yayi sai ki dauko farin almuski ki kara shafawa a cikin farjinki sannan ki jira dare yayi za kiga yanda mai gida zaiyi.



Bakya Iya Gamsar Da Mijinki? 

Kisamu furen tumfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha da fresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki.


Matsi Da Santsin Gaba:

Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida Kyauta. Bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine za ki zama mai dadin jima i.


 Matan Da Ke Son Rage Girman Nono:

Ki samu lemun zaki Buhuru sudaniya ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon zai ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci za su ragu kuma ba za su samu wata matsala ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post