Jaruma Amal Umar Ta Yi Kwalliyar Kece Raini A Cigaba Da Bikin Sallah - Android PolsJarumai a Kannywood na cigaba da kece raini na Fidda hotunan Adon da suka yi a bukuwan sallah da ake cigaba da yi. 


Itama Fitacciyar jaruma Amal Umar ba'a barta a baya ba inda ta wallafa hotunanta masu daukar hankali.

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post