Duk Wata Mace Tana Burin Samun Namiji Mai Irin Wadannan Halayen Guda 5 - Android PolsWasu mazan kan yi mamakin tsawon lokacin da suka dauka suna yin soyayya da mace amma ta ki yarda a yi maganar aure. Duk macen da kaga tana yi maka hakan tana nazari ne akan halayen ka.


Wasu mazan suna tunanin cewa kyaun jikinsu ko kudinsu kawai mata suke so, wannan batun ba gaskiya bane, domin ba kowace mace ke son ta auri namiji mai kudi ba sai dai wanda hankalinta zai kwanta dashi ta samu kulawa.


A wannan bidiyon mun tattaro muku wasu halayen maza da mata ke burin son samun duk wani namijin dake dasu.


Ku latsa nan ku kalli videoπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Duk Wata Mace Tana Burin Samun Namiji Mai Irin Wadannan Halayen Guda 5

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post