Cutar sanyin Mara Duk Tsananinta ku jaraba ga magani ingantacce - Android Pols



Asami kankana na mai kyau ba rubabbiya ba sai ayanyanka ta.


A samu tafarnuwa kunso 3 a bare a daka


Citta guda 3


Tumeric kurkur guda 4


Ruwa pure water Leda 6


Ganyan mangwaro sili 7


Sai a tafasa sosai kuma a tace a rika Shan ruwan Kofi 1 da safe kafin cin abinci haka ma da dare kafin a kwanta barci.

Leda 6 kwana 3 kenan sai a sake yin wani kamar sa.


Insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan matsalolin sanyi.


Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2