Dan Gane da Dadin jimai a tsakanin mata, masana suna da sabanin fahimta akai. Kuma mafiya rinjayen a cikin su sun tafi ne akan cewa dadin jima'i a tsakanin mata kawai ya ta'allaka ne akan wasu ginshiki guda uku yayin da wasu suke dora abun akan yanayi na "Ni'imar Mace"
Sannan Kuma Babban Abinda ya kamata a fahimta ga mata shine ni'imar mace daban kuma dadin da zata bayar wajen jima'i daban.
A cikin wannan video za ku ji abubuwan da suka bambanta mata masu kiba, sirara, dogwaye da gajeru a yayin Jima'i.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇
Bambamcin Dake Akwai Tsakanin Gajeriya, Doguwa, Yar Lukuta Da Kuma Tsaka -Tsaki A Yayin Jima'i