Tirkashi: Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Za Ta Share Asibitin Murtala Har Na Tsawon Sati Biyu


Babbar Kotun Musulunci dake zamanta a filin Hockey a jihar Kano ta Yankewa jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya hukuncin share babban asibitin Murtala na Kano har tsawon sati biyu ba tare da zabin tara ba.


Tun asali dai ana zargin Murja da laifin yada bidiyon tsiraici a shafin Tiktok da kuma cin mutuncin da cin zarafin wasu mutane. Hakan yasa wata kungiyar Malamai ta shigar da kara gaban kotu.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post