ZoyaPatel
Ahmedabad

Mata Sun Bayyana Namijin Da Suka Fi So Tsakanin Miskili Da Mai Surutu - Android Pols


Mata da dama sun bayyana namijin da suke burin samu a tsakanin miskili da mai Surutu.


Ra'ayoyi sun sha bamban inda mata daban-daban suka bayyana ra'ayoyinsu kan wanda suke burin su aura.


A cikin wannan video za ku ji yadda matan suka bayyana ra'ayoyinsu kan namijin da suke burin aura tsakanin miski da mai surutu.


Taɓa nan don kallon video 👇👇

Mata Sun Bayyana Namijin Da Suka Fi So Tsakanin Miskili Da Mai Surutu


Mumbai
Kolkata
Bangalore
Previous Post Next Post