Ina Kira Ga Duk Wani Masoyina Ya Zabi Gawuna a matsayin Gwamnan Kano - Aisha Humaira


Ina bawa Duk Wani masoyina Umarni ya Zabi Dr Nasiru Yusuf Gawuna Ranar Zabe, Aisha Humaira. 


Jarumar ta bayyana hakan ne a wani faifan bidiyo da ta wallafa a shafinta na Instagram. 


Ga cikakken bidiyon kamar haka. 


Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2