HOTUNA: Yadda Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Ta Gana Da Masoyinta Kwankwaso


Bayan shaƙar ƴanci, Yar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya ta ziyarci tsohon Gwamnan Kano Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso.


Dama tun lokacin da aka yi zaben shugaban kasa tana tsare a gidan yari sai dai bayan ta fito ta yi wani video wanda ta nuna takaicinta na rashin samun nasarar Rabiu Musa Kwankwaso. 

Me zaku ce?

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

3 Comments

Previous Post Next Post