Mawaki Rarara ya raba tallafin buhun shinkafa da taliya da kudi wa mabukata a unguwarsa dake birnin Kano
Duk da kwanaki wasu barayi a rigar siyasa sun fasa gidansa sun kona wani sashi na gidansa da motoci sun saci kaya, amma yau gashi nan yazo yana kyautar kayan abinci da kudade
A yanzu bana tare da mawakin a siyasa, amma wannan abinda yayi ya burgeni sosai
Allah Ya saka masa da alheri