Da yardar Allah Kiristoci ba za su taba mulki a Najeriya ba, Inji Sadiya Mohammed


Wata mata mai suna Sadiya Muhammed a Facebook ta yi addu'ar kada Kirista ya zama shugaban Najeriya. 


"Da yardar Allah Kiristanci ba zai yi mulki a Najeriya ba. Barka da safiya" ta rubuta.


 Lamarin dai ya janyo ce-ce-ku-ce inda jama'a ke bayyana ra'ayoyinsu game da maganar Sadiya. 


Menene ra'ayinku kan wannan magana da Sadiya ta yi?



Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2