Kotu Ta Ki Amincewa Ta Bayar Da Belin Murja Da Abokan ta Yan Tiktok Su Uku Inda Aka Sake Tura Su Gidan Yari

Kotu Ta Ki Amincewa Ta Bayar Da Belin Murja Da Abokan ta Yan Tiktok Su Uku Inda Aka Sake Tura Su Gidan Yari 

Bayan sake zaman da kotu ta yi a Kano ta sake daga zaman Shari'ar har zuwa watan gobe. 

Kotu ta sake aike wa da Murja Ibrahim Kunya da Ƴan TikTok ɗin nan uku zuwa gidan Yari har zuwa ranar 2 ga watan Maris mai zuwa.

Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2