Alamu 5 da za ku gane kuna cin gishiri da yawa a jikin ku


Ana amfani da gishiri a matsayin ɗanɗano. Ana kuma amfani da shi wajen samar da wasu abubuwa kamar rini, tukwane, sabulu, da chlorine. An fi yin amfani da gishiri a masana'antu a matsayin sinadarai.


A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, yawan gishirin da kuke ci a kullum bai kamata ya wuce 1.5g ba, ko fiye da rabin teaspoon(cokali). Kada ku yi amfani da fiye da adadin da aka ba da shawarar ku yi, don zai iya zama haɗari ga lafiyar ku. 


A cikin wannan video za ku ji wasu alamomi guda biyar da za ku gane kuna cin gishiri da yawa a jikin ku, da kuma hanyoyin da za ku rage yawan amfani da gishiri.


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post