Yafi Mijina Dadi Da Gamsarwa, Cewar Matar Aure Da Aka Kama Da Kwarto - Android Pols


Wata ‘yar Najeriya mai suna Mama Purity da aka kama tana kwanciya da wani magidanci makwabcinta ta ce ta tsunduma cikin lamarin ne saboda ta gano makwabcin ya fi mijinta dandano da iya kwanciya.


Mama Purity ta kuma bayyana cewa tana taimaka wa makwabcin nata "da take jin dadin kwanciya" yin masa wasu ayyukan gida idan matarsa bata nan kuma yana biyan ta.


Makwabcin mai suna Papa Basiru shi ma ya yarda ya kwanta da matar amma ya ce matarsa ​​ta fi Mama Purity dadi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post