Wannan Sune Dalilan Da Ke Saka Angwaye Yin Kuka Ranar Daurin Auren Su


A shekarun baya matane aka sani suke yin kuka a lokacin aurensu, kuma suna yin kukan ne domin kewar da za su yi na rabuwa da iyayensu da yan uwansu hakan ke sa su yin kuka.


Sai dai a wannan zamanin lamarin ya canja domin kuwa su kansu angwaye da yawa daga cikinsu a ranar aurensu suna shan kuka sosai wanda wasu ke kallon hakan da wani sabon salo da ba kasafai yake faruwa ba.


Hakan yasa muka tattaro muku ra'ayoyin maza da mata akan abinda da yasa maza suke yin kuka a ranar aurensu.


Domin jin wadannan dalilan ku kalli wannan bidiyon ku ji jerin dalilan dake sa angwaye yin kuka a wannan zamanin. 


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇

Wannan Sune Dalilan Da Ke Saka Angwaye Yin Kuka Ranar Daurin Auren Su


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

2 Comments

Previous Post Next Post