Breaking
Breaking News
Labaran Duniya
Hotunan Yadda Gobara Ta Kone Gidan Man NNPC A Birnin Dutse Jigawa - Android Pols
Yadda gobara ta kone babban gidan man NNPC da ke Dutse, babban birnin Jihar Jigawa a ranar Lahadi.
Wakilin Jaridar Aminiya ya rawaito cewa lamarin ya faru ne a ranar Lahadi.
Previous article
Next article