HOTUNA: Yadda Gobara Ta Kone Shaguna A Babbar Kasuwar Potiskum Dake Jihar Yobe


Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 8 na daren ranar inda ta kone Shaguna masu tarin yawa tare da asarar dukiya mai girman gaske a kasuwar potiskum dake jihar yobe a arewacin Nigeria. 


Inda aka yi asarar dukiya mai girman gaske, wutar ta tashi daga tsakanin kasuwar ƴan gwanjo, ƴan kekuna da masu doya 


Hukumar kashe gobara ta isa wajen akan lokaci inda sukayi nasarar kashe wutar tare da taimakon jama'a. Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post