Hotuna daga wajen walimar auren Jarumin Kannywood Daddy Hikima wanda aka fi sani da Abale.
Hotunan sun zo daga Rabi'u Garba Gaya, mai taimakawa Dauda Kahutu Rarara kan kafafen sada zumunta.
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more