Akwai wasu halaye da maza suke yi wanda ke jawo musu raini a wajen matansu duk kuwa da irin son dake tsakanin su. Sai dai ba duka maza ne suke kiyaye kansu daga yin irin wannan halayen ba.
Shiyasa a cikin wannan video muka yi muku nazarin su domin mu ankarar da maza kan su daina yin wannan halaye domin gudun raini daga wajen mazajensu.