Sirri abu ne mai muhimmanci a rayuwar dan Adam da ya kamata kowa ya rike shi da kyau, sai dai wasu basa daukar sirrinsu da muhimmanci domin suna iya bayyana sirrinsu ga kowa.
Duk irin yadda ka kai ga bayyana sirrinka ga mutane akwai abubuwan da ba kowa ya kamata ka bayyanawa ba musamman matar ka ko budurwar ka. Akwai wasu abubuwa da bai kamata namiji ya furtawa mace su ba duk kuwa da irin son da yake yi mata domin boyewar shine samun zaman lafiyarsa.
A cikin wannan video za ku ji abubuwa biyu da kuskure ne namiji ya bayyana su ga macen da yake so.
Assalamu alaikum babokai barkanmu da asubahin wannan Rana Allah yasadamu da alkairan cikinta amem
ReplyDelete