Domin Samari masu shekaru 30 ko kasa da haka


Saurayi tun daga shekara 17 abinda yai gaba akwai wasu abubuwa da ya kamata ya fara nazari da duba akan su domin cika burinsa na yin rayuwa mai inganci a duniya da kiyama. 


Ba kowane saurayi bane Idan ya fara girma yake iya tunani mai kyau ba wanda zai inganta rayuwarsa ta duniya days samun zuri'a dayyiba. 


A Wannan video za ku ji yadda samari ya dace su yi tun farkon fara balagarsu har zuwa lokacin aure da rayuwar da za'a yi a cikin aure.Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post