BIDIYO: Kamal Aboki Zai Girbi Abinda Ya Shuka, Cewar Bello Muhammad


Wani bidiyo da ya dauki hankalin al'umma da fitaccen jarumi a Kannywood Bello Muhammad yai cikin kuka, inda ya bayyana cewa matashi Kamal Aboki zai je ya girbi abinda ya shuka saboda irin abubuwan da yai kafin ya bar duniya. 


Ga dai bidiyon da jarumi Bello Muhammad yai kamar haka ;


Related
Previous article
Next article

Ads Tengah Artikel 1

Ads Tengah Artikel 2