Amarya Ta Yi Hatsarin Mota Ta Mutu Ana Tsaka Da Daura Aurenta - Android Pols


Wata amarya da ya rage kwanaki 12 a gudanar da bikinta ta rasa ranta a wani hatsarin mota da ya rutsa da ita. 


Hon Aliyu Yalwa Tsafe shine ya wallafa labarin mutuwar budurwar a shafinsa na Facebook inda yai rubutu kamar haka. 


"Innalillahi Wa'inna Ilaihin  rajiun.😭😭 

Innalillahi wa, inna ilaihin rajiun.😭😭

Innalillahi wa inna ilaihin rajiun.😭😭


Yau saura kwana 12 a daura masu aure amma Allah mai kowa mai komai ya yima amaryar rassuwa sanadiyar hatsarin mota Allah yajiqanta da rahama shikuma Aliyu Usman Fulani  Allah ya bashi  hakuri da juriya allah yaimata rahama."

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post